Ya Rasu Bayan Sanar Da Rasuwar Matarsa A Facebook A Rana Daya.
.
Daga Rabiu Musa.
.
Bayan mijin marigayiyar, Tahir Tijjani Bolori ya bayyana wa abokai da masoya labarin rasuwar matarsa, a shafinsa na Facebook shi ma daga bisani rai ya yi halinsa.
.
Rahotannin da muka samu na nuni da cewa matar ce ta fara rasuwa cikin dare, inda aka yi jana'izarta washegari da safe, yayin da shi kuma mijin wa'adinsa ya cika da yamma bayan la'asar.
.
Allah ya jikansu da rahama, mu kuma ya kyautata namu karshen.
AREWAFAMILY-Hausa